JALILAH - E48
HTML-код
- Опубликовано: 14 апр 2025
- ► JALILAH - ©2018
► TSOKACI
Wasu zafaffan hawaye ne suka gangaro kan kuncinta, juyi ta sake yi akan yar karamar katifar ta. Motsin mahaifiyarta taji wacce da alama motsin da take tayi ne ya tashe ta. "Jalilah bacci kika kasa yi ne?" Hawayenta ta share tare da cewa a'a kawai farkawa nai amma nasan yanzu zan koma. Tai maganar tare da rufe idanunta. Taya za'a sata aikata abinda batada ra'ayi? Sannan a sa rayuwar mahaifiyarta a tsakiya? Taya za'a ce ta zaba tsakanin burin zuciyarta da kuma lafiyar mahaifiyarta? Ina zansa kaina? Tambayar datazo zuciyarta kenan.
► MARUBUCIYA
Ayusher Muhd
► MAI KARATU
Auwal Asa
► GARGADI
Ba a yarda a juya wannan labarin ta kowacce sigaba, ko a dauka ba tare da izinin marubuciyaba.
► HANYOYIN SADARWA
Website: www.AYUSHER.com
Email: KuRubuto@Ayusher.Com
Facebook: / ayushermuhdn. .
Instagram: / ayushmuhd
Twitter: / ayushernovels
RUclips: www.youtube.co....
WhattPad: www.wattpad.co...
► Kungiyar Marubuciya
Haske Writer Association (HWA)
▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬
©2020 All rights reserved!
▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬▬
A Yi Sauraro Lafiya, Mun Gode!
┊ ┊ ┊ ┊
┊ ┊ ┊ ★
┊ ┊ ☆
┊ ★
☆
#Soyayya #HausaNovel #AyusherMuhd #Subscribe
Maacha Allah Godiya muke Allah ya kara basira da daukaka
Lallai wanna baban. jalilah yazo da rainin hakali
Really appreciate
MashaAllah
Kay wanan ba shidatinani
😄😄😄😄Amma wallahi Abubakar
MashaAllah mun kalla Kuma munyi subscribe Dan
Sannan muna roko Dan arzikin Annabi Muhammadu Kuma Ku taimakawa channel dinmu HIBBIN NABIY TV da subscribe Dan musamu mukai labari muma
Muna godiya Allah kara daukaka